Lada don Adalci
Aikin Tsaro da Ke Aiki da Bayanan Sirri
Muradin Lada don Adalci (Rewards for Justice, RFJ) shi ne tattara bayanai masu amfani da za su kare Amurkawa da kuma haɓaka tsaron Amurka. Shirin yana ba da lada kan bayanan da aka bayar akan ta’addanci, da ayyukan mugunta na intanet daga wata ƙasar waje akan Amurka, da kuma hanyoyin samun kuɗi na wasu mutanen da ke taimaka wa gwamnatin Koriya ta Arewa.